CONSUMER CREDIT SCHEME, SABON SHIRIN TALLAFI DAGA GOMNATIN TARAYYA
Wannan shirin za’ayi a karkashin Company na Gomnati Mai suna Nigerian Consumer
Credit Corporation (CREDICORP).
Click HERE to apply
Gomnati za tayi hadin gwiwa da bankuna domin bayar da bashi ga ma’aikatan gomnati tare da sauran al’umma.
Wannan shiri sun ya kasu kashi-kashi.
Sashin farko za’a bawa Ma’aikatan gomnati kafin fadada shirin ga kowa da kowa.
Wannan shiri na bada bashi zasu rufeshi May 15, 2024.
Mai bukatar cikawa ga link
Zaku iya neman Karin bayani ta hanyar bincike kafin cikawa.
Click HERE to apply
Kuyi sharing zuwa ga sauran al’umma.
ADVERT
Advertise your product and services easily on Nigeria’s first online grains market.
Click Here to get started or visit Openmart.ng
Did you know you could get 1 GB data plan with less than N300 only.
Visit www.data4metopup.ng or simply download the app HERE
FOR MORE NEWS AND UPDATES, PLEASE JOIN OUR WHATSAPP GROUP