Hausa PortalPalliative Portal

MUHIMMIYAR SANARWA GA MA’AIKATAN BESDA KANO

Ana sanarda dukkan ƴan uwa ƴan BESDA na Ƙananan Hukumomin 44 dake Jihar Kano cewa daga Ranar Litinin 15th April, 2024 har zuwa ranar 20th April, 2024 Idan Allah ya kaimu kowa yaje Sakateriyar Ilimi (Local Government Education Area) ta Ƙaramar Hukumar sa, domin yin “documentation.” Za a bayar da takardun shaidar ɗaukar aiki (offers) daga Ranar Litinin ɗin har zuwa Ranar Laraba, wato daga 15th, 16th ga wata zuwa 17th ga wata, In sha Allahu.


Ga kananun hukumomin da za a fara yiwa a Ranar 15th, 16th, har zuwa 17th ga watan April, 2024:

1- Ajingi.
2- Albasu.
3- Ɓagai.
4- Bebeji.
5- Bunkure.
6- Doguwa.
7- Gabasawa.
8- Garko.
9- Gaya.
10- Gwarzo.
11- Ƙaraye.
12- Kibiya.
13- Ƙiru.
14- Ghari (Ƙunchi)
15- Rano.
16- Rogo.
17- Shanono.
18- Sumaila.
19- Takai.
20- Tsanyawa.
21- Tudunwada.
22- Wudil.

Sai kuma ragowar Ƙananan Hukumomin da za a yiwa ranar 18th, 19th, zuwa 20th ga watan April, 2024:

1- Bichi.
2- Dala.
3- Ɗanbatta.
4- Dawakin Kudu.
5- Dawakin Tofa.
6- Fagge.
7- Garun Malam.
8- Gezawa.
9- Gwale.
10- Kabo.
11- Kumbotso.
12- Kura.
13- Madobi.
14- Makoɗa.
15- Minjibir.
16- Municipal.
17- Nassarawa.
18- Rimin Gado.
19- Tarauni.
20- Tofa.
21- Ungoggo.
22- Warawa.

Ga jerin abubuwan da ake buƙata nan zan zayyano su a ƙasa kamar kaka:

1Primary School Certificate.
2- Secondary Certificate & Result (SSCE).
3- Higher Institution Certificate.
4- Indigen & Declaration of Age or Birth Certificate.
5- National I.D. card or NIN Slip.
6.Two passport.
7- BESDA Examination Slip.

Kuma kar a manta cewa, za a zo da “copies” guda bibiyu na kowanne abu cikin abubuwan da na ambata a sama.

Tare da ƙarin abubuwa kamar haka:
1- Acc. Number.
2- BVN Number.
3- Phone Number.

Dan Allah a isarwa da ƴan uwa don gudun samun matsala, Allah ya bamu sa’a Amin.

Daga Lawal Ya’U SB

ADVERT

Advertise your product and services easily on Nigeria’s first online grains market.

Click Here to get started or visit Openmart.ng

Did you know you could get 1 GB data plan with less than N300 only.

Visit www.data4metopup.ng or simply download the app HERE

FOR MORE NEWS AND UPDATESPLEASE JOIN OUR WHATSAPP GROUP

CLICK HERE TO JOIN PALLIATIVE PORTAL WHATSAPP GROUP 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button