Palliative Portal

RAMADAN : HON ABDULMUMIN JIBRIN KOFA DISTRIBUTES FOOD ITEMS, CASH WORTH OVER N100m TO ABOUT 10,000 CONSTITUENTS.

The member representing Kiru/Bebeji federal constituency, Kano in the House of Representatives, Hon Abdulmumin Jibrin Kofa (Jarman Bebeji), on Saturday launched the distribution of Ramadan foodstuff and cash palliative (as he has always done every year) to about 10,000 constituents drawn from all units of his constituency at his country home of Kofa, Bebeji.

The launching run from morning through midnight and has continued today with distribution to teachers, health workers, district heads, Imams, Ulamas, orphans, people with disabilities, needies, women, youths and students among others. The lawmaker asked the beneficiaries to take advantage of ramadan and pray for the country.

RAMADAN : HON ABDULMUMIN JIBRIN KOFA YA RABA TALLAFIN ABINCI DA KUDI SAMA DA MILIYAN 100 GA ’YAN MAZABARSA KIMANIN 10,000

Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Kiru/Bebeji, Kano, Hon Abdulmumin Jibrin Kofa (Jarman Bebeji), a ranar Asabar, ya ƙaddamar da rabon kayan abinci da kuɗi (kamar yadda ya saba yi kowane ramadan) ga ’yan mazaɓarsa kusan 10,000 da aka zaƙulo daga lungu da saƙo na mazabarsa.

An dai fara rabon ne tun da safe har zuwa tsakar daren Asabar ɗin, kuma a ranar Lahadi ma an ci gaba da rabon ga malaman makaranta, ma’aikatan lafiya, Hakimai, Dagattai, limamai, malamai, marayu, masu buƙata ta musamman, mabuƙa, mata, matasa da sauran ƙungiyoyin jama’a. Ɗan majalisar ya roki mutanen da suka amfana da tallafin da su yi amfani da watan na ramadan wajen yin addu’o’i na musamman wa kasarmu.

ADVERT

Did you know you could get 1 GB data plan with only N235 only. Visit www.data4me.ng or download the app HERE

CLICK HERE TO JOIN OUR WHATSAPP GROUP

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button