Palliative PortalRecruitment Portal

WATA JAMI’A NA DAUKAR SABABBIN MA’AIKATA

Jami’ar Al istiqamah (Al istiqamah University)da ke garin Sumaila ta Jihar Kano na neman mutanen da zasu cike wasu guraben aiki a Jami’ar.

Jami’ar Daya ce daga cikin sabbabbin jami’o’i da gwamnatin tarayya ta bawa lasisi don bayar da shaidar karatun Digiri na Daya, da na Biyu da kuma na Uku.

Don samu damar, shiga adireshin Jami’ar kan ausumaila.edu.ng don cike guraben tare da cike duk ka’idojin da aka gindaya.

ADVERT

Advertise your product and services easily on Nigeria’s first online grains market.

Click here Open Mart to get started or visit Openmart.ng

Did you know you could get 1 GB data plan with less than N300 only.

Visit www.data4metopup.ng or simply download the app HERE

FOR MORE NEWS AND UPDATES, PLEASE JOIN OUR WHATSAPP GROUP

CLICK HERE TO JOIN PALLIATIVE PORTAL WHATSAPP GROUP 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button